Tinubu Ya Sake Gamo da Matsala, Tsofaffin Shugabannin Kasa Sun Shiga Tafiyar Shekarau

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, yana jagorantar manyan Arewa wajen tattaunawa da shugabannin Kudu don kulla kawance gabanin zaben 2027A cewar rahotanni, tsofaffin shugabannin kasa, Olusegun Obasanjo da Janar Yakubu Gowon suna daga cikin masu mara wa wannan tafiyar…

Tinubu Ya Sake Gamo da Matsala, Tsofaffin Shugabannin Kasa Sun Shiga Tafiyar Shekarau …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment