Tinubu Ya Samu Yabo daga Shugaban Majalisa, Ya Fadi Nasarorin da Ya Samu

Shugaban majalisar dattawa ya nuna gamsuwarsa kan ayyukann samar da ababen more rayuwa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ke yiSanata Godswill Akpabio wanda ya yabawa shugaban ƙasan ya nuna cewa ayyukan da gwamnatinsa ke yi sun sanya Abuja ta koma kamar LandanShugaban majalisar dattawan…

Tinubu Ya Samu Yabo daga Shugaban Majalisa, Ya Fadi Nasarorin da Ya Samu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment