washington dc —
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sha alwashin magance wahalhalun da ake fama dasu a halin yanzu, musamman hauhawar farashin kayan abinci da magunguna a fadin kasar ta hanyar kaddamar da kamfanin bada lamuni na kasar
A sakonsa na murnar shiga sabuwar shekarar 2025 ga ‘yan…
Tinubu Ya Sha Alwashin Magance Matsalar Tsadar Abinci Da Magunguna …C0NTINUE READING >>>>