Tinubu Ya Tabo Batun Gyaran Matatar Kaduna bayan Fara Aikin Ta Warri

Fara aikin matatar Warri da ke jihar Delta a ranar Litinin ya faranta ran shugaban ƙasa Bola Ahmed TinubuShugaba Tinubu ya nuna farin cikinsa kan dawo aiki da matatar ta yi inda ya yabawa kamfanin NNPCL bisa wannan gagarumar nasararMai girma Bola Tinubu ya kuma buƙaci kamfanin NNPCL…

Tinubu Ya Tabo Batun Gyaran Matatar Kaduna bayan Fara Aikin Ta Warri …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment