Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a kudirin gyara dokar haraji.
“Shugaba Tinubu na maraba da duk wani gyara da zai sauya duk wata saɗara da ke jawo cecekuce a ƙudirin,” a cewar Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris cikin wata sanarwa da ya fitar.
Shugaba Tinubu ya aikewa Majalisar Dokokin Najeriya da kudurorin ne makonnin da suka…
>