Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sauƙaƙa Tsadar Kayan Abinci Da Magunguna

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya yi alƙawarin magance hauhawar farashin kayan abinci da magunguna da ake fama da su a faɗin ƙasar nan.

Ya ce zai yi haka ne ta hanyar ƙaddamar da sabon kamfanin bayar da lamuni don bunƙasa sarrafa kayan buƙatun yau da kullum a cikin gida.

A saƙonsa na…

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sauƙaƙa Tsadar Kayan Abinci Da Magunguna …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment