washington dc —
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai gabatar da kudirin kasafin 2025 a gaban Majalisun Dokokin kasar a gobe Talata.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ne ya bayyana hakan yayin zaman Majalisar.
Kasafin na 2025 zai kasance cikakken kasafi na 2 da Shugaba Tinubu zai…
Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya A Gobe Talata …C0NTINUE READING >>>>