WASHINGTON DC —
Bikin na Kirsimeti da mabiya addinin Kirista ke yi a kowace shekara, yana zuwa ne da hada-hada da saye-sayen tufafi da sauran kayayyaki na cimaka.
To sai dai a bana wasu mabiya addinin Kirista zasu yi bikin ne dai-dai ruwa, dai-dai tsaki, saboda a cewar su, sun kaurace wa…
Tsadar Kayayyaki Ya Sa ‘Yan Najeriya Shirye-Shiryen Bukuwan Kirsimeti Cikin Kunci …C0NTINUE READING >>>>