Manzon Allah (SAW), ya takaita cikin abincinshi da tufafinsa da wurin kwanansa a kan abin da ya zama darurar rayuwarsa (abin da dole ne da su za a rayu).
Kudi in za ka iya ajiye su a inda ya dace, ya zama alkairi amma akasin haka sai tara kudin ya zama sharri.
Manzon Allah (SAW) ya…
Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW) …C0NTINUE READING >>>>