Tsohon Gwamna a Arewa Ya Saba da Yan Yankin, Ya Soki Masu Caccakar Kudirin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
Tsohon gwamnan jihar Niger, Mu’azu Babangida Aliyu ya barranta da yan Arewa kan sabon kudirin haraji a Najeriya Babangida Aliyu ya koka kan yadda mutane ke korafi game da harajin inda ya ce mafi yawansu ba su fahimci komai a ciki baHakan ya biyo bayan kawo sabon kudirin haraji da wasu ke ganin zai yi rugu-rugu da tattalin arzikin Arewacin Najeriya
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da…
>