Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ƙaryata jita-jitar da ake yi cewa ya koma jam’iyyar adawa ta PDP ko wata jam’iyya, yana mai bayyana labarin a matsayin ƙarya. A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, El-Rufai ya ce ya miƙa batun ga lauyoyinsa don ɗaukar…
Tsohon Gwamnan Kaduna El-Rufai Ya Musanta Komawa PDP …C0NTINUE READING >>>>