Uwargidan Tinubu Ta Kai Wa Gwamnan Jigawa Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyarsa Da Ɗansa

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Remi Tinubu, ta ziyarci Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, da matarsa, Hajiya Hadiza, domin jajanta musu kan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi, da ɗansa, Abdulwahab.

Uwargidan Shugaban Ƙasa, tare da Uwargidan Mataimakin Shugaban Ƙasa,…

Uwargidan Tinubu Ta Kai Wa Gwamnan Jigawa Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyarsa Da Ɗansa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment