Wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Fu Cong, ya yi tir da harin dakarun Isra’ila kan wata cibiyar kiwon lafiya dake arewacin zirin Gaza. Jami’in ya yi sukan ne yayin taron gaggawa na kwamitin tsaron MDD game da batun Falasdinu da Isra’ila, yana mai kira ga Isra’ila da ta yi…
Wakilin Sin Ya Yi Tir Da Harin Isra’ila Kan Cibiyoyin Kiwon Lafiya A Gaza …C0NTINUE READING >>>>