Wani Gwamnan PDP Zai Sauya Sheka Zuwa Jam’iyyar APC? Gwamnati Ta Fito da Bayani

Gwamna Sheriff Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, yana mai cewa makiyansa ne ke yada wannan labari marar tusheAPC ta zargi gwamnan da gazawa wajen samar da ababen more rayuwa duk da yawan kudin da jihar ke samu daga tarayyaSai dai Gwamnan na Delta ya ce zarge-zargen ‘yan adawa…

Wani Gwamnan PDP Zai Sauya Sheka Zuwa Jam’iyyar APC? Gwamnati Ta Fito da Bayani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment