Wani Matashi Ya Daɓawa Mahaifiyarsa Wuƙa Har Lahira, Ya Ce Ita Ta Hana Shi Arziƙi …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa ya hanyar amfani da wuƙa a kauyen Elebele da ke ƙaramar hukumar Ogbia a jihar BayelsaAn ruwaito cewa matashin mai suna Godwin ya aikata wannan ɗanyen aikin ne saboda zargin mamarsa ce ta hana shi ya yi kudi Mai magana da yawun ƴan sandan jihar Bayelsa ya ce an mika kes din sashin binciken manyan laifuka
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum
>