Wani Shahararren Ɗan Sandan Najeriya Ya Musulunta, Ya Canja Suna Zuwa Muhammad

Rahotanni masu dadin ji sun nuna cewa ACP Daniel Itse Amah ya karbi addinin Musulunci, inda ya sauya suna zuwa MuhammadA lokacin da yake matsayin DPO a Kano, an ce ACP Muhammad ya kyautatawa daurarru, har ma ya gina masallaci a ofishin BompaiACP Muhammad ya samu lambar yabo da karin…

Wani Shahararren Ɗan Sandan Najeriya Ya Musulunta, Ya Canja Suna Zuwa Muhammad …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment