Allah Ubangiji tabaraka wata’ala ya bayyana kalaman Annabi Isah ga mahaifiyarsa yayin haihuwa: “fa nada ha man tahtiha alla tahzani kad ja’ala rabbuki tahtaki sariyya” Sai wanda ke karkashinta, ya kirata da cewa, karkiyi bakin ciki, lallai Ubangijinki ya sanya abinda ke kasanki…
Wasu Annabawa Da Sauran Bayin Allah Da Suka Yi Magana A Tsumman Jego …C0NTINUE READING >>>>