Jihar Niger – Wasu ababen fashewa da ake kyautata zaton bama-bamai ne sun tarwatse da mutane a kauyen Bassa da ke ƙaramar hukumar Shiroro a jihar Neja.
Wani manomi mai suna Dauda Haruna ya mutu yayin da wasu mutum huɗi ciki har da ƴan gida ɗaya suka sami raunuka sakamakon fashewar…
Wasu Tagwayen Bama Bamai Sun Tashi da Mutane, An Rasa Rai a Jihar Neja …C0NTINUE READING >>>>