Wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta yi watsi da karar da wasu mata masu zaman kansu, su shigar a gabanta, na ba su damar ci gaba da gudanar da karuwancinsu, ba tare da wata barazana ko tsangwama daga hukumomin tsaron gwamnatin tarayya ba.
Mai shari’a James Omotosho ne, ya yanke…
Wata Kotu A Abuja Ta Kori Karar Da Karuwai Suka Shigar Gabanta …C0NTINUE READING HERE >>>>