Kungiyar Arewa ta bayyana damuwa a kan yadda jami’an tsaro, musamman sojojin sama ke kai hare-hare kan fararen hulaKungiyar ta kuma yi tir da harin da sojoji suka kai kauyuka biyu a kauyen Silame da ke jihar Sakkwato, har mutum 10 su ka rasuJami’in hulda da jama’a na ACF reshen Kano,…
“Wuce Gona da Iri,” Dattawan Arewa Sun Ce a Biya Diyyar Wanda Sojoji Suka Hallaka a Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>