Kwanan baya, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya amsa wasikar da wasu matasa ’yan wasa a gidan wasan Peking Opera na kasar Sin suka aika masa. A daidai lokacin da ake cika shekaru 70 da kafuwar gidan, yana mai bayyana kyakkyawan fata, da gaisuwa ga ’yan wasan.
A cikin wasikar tasa, Xi…
Xi Jinping Ya Amsa Wasikar Da Wasu Matasa ’Yan Wasan Peking Opera Suka Aika Masa …C0NTINUE READING >>>>