Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci a kara zurfafa aikin farfado da kauyuka da samun ci gaba mai kwari wajen cimma burin karfafa karfin kasar Sin a bangaren aikin gona.
Xi Jinping ya bayyana haka ne cikin umarnin da ya bayar kan ayyukan da suka shafi aikin gona da yankunan…
Xi Ya Bukaci A Zurfafa Ayyukan Farfado Da Yankunan Karkara Da Inganta Karfin Kasar A Fannin Aikin Gona …C0NTINUE READING >>>>