A yau Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga dandalin tattaunawa na kasa da kasa na Imperial Springs na shekarar 2024. Xi ya yi nuni da cewa, tun bayan kafuwar dandalin shekaru 10 da suka gabata, dandalin ya nace kan ba da shawarar yin hadin gwiwa tsakanin bangarori daban-daban, da gudanar da tattaunawa mai zurfi kan batutuwan da suka shafi harkokin mulkin duniya, da yawaita yayata shawarwari na kasar Sin, da kuma taka rawa mai kyau wajen inganta…
Xi Ya Mika Sakon Taya Murna Ga Dandalin Kasa Da Kasa Na Imperial Springs Na 2024 …C0NTINUE READING >>>