Xi Ya Mika Sakon Taya Murna Ga Zababben Shugaban Ghana …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Laraba, ya aike da sakon taya murna ga John Dramani Mahama bisa zabarsa da aka yi a matsayin shugaban kasar Ghana.
Xi ya bayyana cewa, kasar Ghana na daya daga cikin kasashen farko dake kudu da hamadar Sahara da suka kulla huldar diflomasiyya da kasar Sin, kuma muhimmiyar abokiyar hulda ce ta kasar Sin a Afirka, yana mai cewa, dangantakar dake tsakanin Sin da Ghana na da dadadden tarihi, kuma an dada karfafata a tsawon lokaci.
Har ila yau, a…
>