Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci shugabanni su yi koyi da salon shugabancin marigayi Jimmy CarterObasanjo ya yabawa tsohon shugaban Amurka bisa nasarorin da ya samu wajen kawo zaman lafiya tsakanin Isra’ila da MasarYa kuma bayyana cewa Carter ya zama abin koyi…
‘Ya Yi Fice: Obasanjo Ya Bukaci Shugabanni Su Yi Koyi da Marigayi Tsohon Shugaban Kasa …C0NTINUE READING >>>>