‘Ya Yi Kokari a Mulkinsa’: Basarake Ya Fadi Dalilin Kai Wa Buhari Ziyara a Gidansa

Fitaccen basarake a Najeriya ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Katsina Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya yabawa tsohon shugaban kasar lokacin da yake mulkin Najeriya Basaraken ya ce abin mamaki Buhari ya kara murmurewa kaman wani matashi duk da shekarun da yake da shi

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

Jihar Katsina – Ooni na Ife, Oba…

‘Ya Yi Kokari a Mulkinsa’: Basarake Ya Fadi Dalilin Kai Wa Buhari Ziyara a Gidansa …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment