Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.
A yau shafin na mu zai kOya muku yadda ake danwaken zamani.
Ga dai abubuwan da za ku tanada:
Filawa, Kuka, Kanwa, Yaji, Mai, Kabaiji, Tumatur,…
Yadda Ake Hadin Ɗan Waken Zamani …C0NTINUE READING >>>>