Mazauna yankunan Idi da Ranbadawa a jihar Sokoto sun nemi gwamnati ta tsare su daga zaluncin Kallamu, wani aminin Bello TurjiKallamu ya mamaye yankin, yana mulkin kama-karya ba tare da tsoro ba, wanda ya jefa al’ummomin cikin firgici da rashin tsaroMutanen gari na roƙon gwamnati ta…
Yadda Aminin Turji Ke Tsula Tsiyarsa, Wasu a Yankin Sokoto Sun Roki Gwamnati Alfarma …C0NTINUE READING >>>>