Yadda Babban Sarkin Yarabawa Ya kai wa Buhari Ziyarar Ban Girma

Mai martaba Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a DauraRahotanni sun nuna cewa Oba Adeyeye Ogunwusi ya kuma ziyarci fadar sarkin Daura tare da Buhari kafin barin garinShugaba Muhammadu Buhari na ci gaba da karbar manyan mutane yayin da suke kawo masa ziyara Daura tun saukarsa daga mulki

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin…

Yadda Babban Sarkin Yarabawa Ya kai wa Buhari Ziyarar Ban Girma …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment