Yadda Hukumar Leken Asirin Burtaniya Ta Dakile Yunkurin Kisan Fafaroma

Hukumar leken asirin Burtaniya ta dakile yunkurin kashe Fafaroma Francis a wani lokacin da ya kai wata ziyara Iraki.

Wannan labarin na cikin tsakuren littafin tarihin rayuwarsa da ake dako, inda a ciki ya rubuta cewa bayan ya isa birnin Baghdad a watan Maris na 2021 ne aka sanar da shi…

Yadda Hukumar Leken Asirin Burtaniya Ta Dakile Yunkurin Kisan Fafaroma …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment