Yadda NNPC Ya Yi Fatali Da Tayin Dangote Na $750m Domin Gudanar Da Matatun Man Najeriya

washington dc — 

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bada labarin yadda kamfanin man fetur din Najeriya (NNPC) ya yi fatali da tayin dala miliyan 750 da hamshakin dan kasuwar nan Aliko Dangote ya yi a 2007 domin gudanar da matatun man Fatakwal da Kaduna.

Obasanjo ya bayyana hakan…

Yadda NNPC Ya Yi Fatali Da Tayin Dangote Na $750m Domin Gudanar Da Matatun Man Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment