Wani rahoto daga Ofishin Babban Mai Binciken Kudi na Nijeriya ya tuhumi kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) bisa zargin almubazzaranci da kudade gami da karkatar da kudaden shiga da ake nufin na Gwamnatin Tarayya ne a shekarar 2021.
Tuhumar na kunshe ne a cikin rahoton 2021 na mai…
Yadda Rahoton Bincike Ya Zargi NNPCL Da Karkatar Da Naira Biliyan 514 …C0NTINUE READING >>>>