Yadda Sin Ta Gudanar Da Diflomasiyya Ta Zaman Lafiya Ba Tayar Da Husuma Ba

An ce idan aski ya zo gaban goshi ya fi zafi, tun da shekarar 2024 ta fara yin adabo, kasashe na ta yi wa kansu hisabi a kan abubuwan da suka shuka a cikin shekarar. Na tabbatar da cewa, wadanda suka shuka alheri ko gizau, daidai da kwayar gashin girarsu daya ba ta karaya ba. Haka nan…

Yadda Sin Ta Gudanar Da Diflomasiyya Ta Zaman Lafiya Ba Tayar Da Husuma Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment