Yadda Tinubu, Shettima Za Su Kashe Sama da N9bn a Tafiye Tafiye da Abinci a 2025

Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 a kan tafiye-tafiye, kayan makulashe da abinci a 2025An ware Naira biliyan 6.14 don tafiye-tafiyen waje na Tinubu, yayin da Shettima zai kashe biliyan 1.31 kan irin wannan tafiyarIdan muka waiwaya 2024, Tinubu da…

Yadda Tinubu, Shettima Za Su Kashe Sama da N9bn a Tafiye Tafiye da Abinci a 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment