Sanata Babafemi Ojudu ya bayyana yadda Bola Tinubu ya yi rikodin din wata tattaunawa da wani lauya kan sata da aka zargi Janar Sani Abacha da yiRikodin din ya bayyana yadda Abacha ya karkatar da kimanin Dala biliyan 5 zuwa asusun bankuna a kasashen waje, ciki har da Amurka, Birtaniya,…
Yadda Tinubu Ya Taimaka Wajen Fallasa ‘Sirrin’ Abacha a wajen Bayahude …C0NTINUE READING >>>>