Manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa biyu ne su ka gwadawa junansu kwanji a filin wasa na Etihad dake birnin Manchester, wasan shi ne wasan mako na 16 a gasar Firimiya ta kasar Ingila.
An fara wasan da misalin karfe 5:30 agogon Nijeriya,da fara wasan dukan ƙungiyoyin biyu da ke hamayya da…
Yadda Wasan Manchester Derby Ya Kaya A Etihad …C0NTINUE READING >>>>