KANO, NAJERIYA —
Wani rahoto da kungiyar IPC, guda cikin kungiyoyin duniya da ke bincike a kan lamuran kiwon lafiya ya nuna yara ‘yan kasa da shekaru 5, miliyan 4 da dubu dari 4 ne suka fuskanci matsalar karanci abinci mai gina jiki a tsakanin watan Mayu na 2023 Afrilun bara, a wadannan…
Yadda Za’a Maganace Matsalar Karanci Abinci Mai Gina Jiki Ga Yara Kanana …C0NTINUE READING >>>>