Yahaya Bello Ya Samu Beli Bayan Cika Sharudan Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje da ke Abuja a yammacin yau Juma’a, bayan ya cika sharuɗan belin da babbar kotun tarayya da ke Abuja ta gindaya masa.

Kakakin hukumar gidan gyaran hali na babban birnin tarayya, Adamu Duza, ne ya…

Yahaya Bello Ya Samu Beli Bayan Cika Sharudan Kotu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment