Yaki da cin hanci ya kamata ya fara daga manyan shugabanni – Obasanjo …C0NTINUE READING HERE >>>
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki daga manyan jami’an gwamnati.
Obasanjo ya nuna cewa yaki da cin hanci a matakin shugabanci zai zama misali ga sauran mutane kuma zai nuna jajircewar gwamnati wajen tabbatar da gaskiya da inganci.
Obasanjo ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa ta Zoom a daren Lahadi da aka yi wa lakabi da “Boiling Point…
>