Ministan harkokin kasar waje, Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa Najeriya ta taka muhimmiyar rawa a diflomasiyyar ceto jarirai daga GazaNajeriya ta yi nasarar kwashe jariran zuwa asibitoci a Jordan, Masar, da hadaddiyar daular larabawa domin ceto su daga luguden Isra’ilaTuggar ya ce tun da…
Yakin Gaza: Najeriya Ta Fadi Yadda Ta ke Taimakon Falasdinawa …C0NTINUE READING HERE >>>>