‘Yan Arewa Su Hakura Da Shugabancin Najeriya Zuwa 2031

‘Yan Arewa Su Hakura Da Shugabancin Najeriya Zuwa 2031 …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya, Sanata George Akume, yace kamata yayi ‘yan arewacin Najeriya dake kwadayin shugabancin kasar a 2027 su hakura zuwa 2031.

Akume ya kuma baiwa masu sha’awar shugabancin Najeriya su jira zuwa 2031, lokacin da shugaban dake kai, Bola Tinubu, ya kammala wa’adinsa na 2.

“A kyale Shugaba Tinubu, dan kudancin Najeriya, ya yi wa’adi na 2, abin da ke nufin ya kamata masu sha’awar neman mukamin daga arewa su saurara har sai bayan…

>

Leave a Comment