‘Yan bindiga ne su ka dasa bam – Mazauna Zamfara

‘Yan bindiga ne su ka dasa bam – Mazauna Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>

Mazauna Yargaladima da ke jihar Zamfara sun musanta bayanin da rundunar ‘yan sanda ta bayar kan fashewar bama-baman da ya faru a kan titin Gusau-Dansadau, inda suka ce harin ba shi da nasaba da Lakurawa.

A cewarsu, ‘yan bindiga ne su ka dasa bama-baman da suka tashi a wurare biyu.

Wani mazaunin yankin, Malam Ibrahim Usman, ya danganta harin da wani shahararren shugaban ‘yan bindiga mai suna Dogo Gide.

Da yake magana da manema labarai a Gusau, Usman ya zargi rundunar…

>

Leave a Comment