‘Yan Bindiga Ne Suka Kawo Cikas Ga Samar Da Isasshiyar Wutar Lantarki Ga ‘Yan Nijeriya A 2024

Ministan Wutar Lantarki, Adelabu, ya bukaci ‘yan Nijeriya da su nuna kishin kasa a duk lamuransu musamman kan kadarorin kasa.

Adelabu ya yi wannan kiran ne a sakonsa na sabuwar shekara ta wata sanarwa da Bolaji Tunji, mashawarcinsa na musamman kan harkokin sadarwa da hulda da manema…

‘Yan Bindiga Ne Suka Kawo Cikas Ga Samar Da Isasshiyar Wutar Lantarki Ga ‘Yan Nijeriya A 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment