Gwamna Seyi Makinde ya bayyana cewa ‘yan bindiga daga yankin Arewa maso Yamma suna neman mafaka a jihar Oyo sakamakon matsin lamba daga sojojiSeyi Makinde ya tabbatar wa da al’ummar jihar cewa gwamnati za ta yi duk mai yiwuwa domin hana ‘yan bindigar samun mafaka a jihar…
‘Yan Bindiga Sun Dauko Salon Fadada Ta’addanci zuwa Kudancin Najeriya …C0NTINUE READING >>>>