Jihar Katsina – ‘Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 21 a wani mummunan harin kwantan ɓauna da suka kai a jihar Katsina da ke Arewa maso Yamma.
Ƴan ta’addan sun hallaka dakaru 21 na rundunar haɗin guiwa da ta kunshi asakarawan Katsina da ƴan banga a kauyen Baure da ke ƙaramar…
Yan Bindiga Sun Far Wa Jami’an Tsaro, Sun Hallaka Sama da 20 a Jihar Katsina …C0NTINUE READING >>>>