Wasu ‘yan bindiga sun kai wa makiyaya hari a yankin Heipang, da ke ƙaramar hukumar Barikin Ladi, ta jihar Filato da safiyar Laraba, inda suka kashe shanu da dama tare da jikkata wasu.
Shugaban Ƙungiyar Miyetti Allah (MACBAN), reshen jihar Filato, Ibrahim Babayo Yusuf, ne ya bayyana…
‘Yan Bindiga Sun Farmaki Makiyaya Tare Da Kashe Shanu A Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>