Yan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Miyetti Allah, Sun Sace ‘Yarsa Budurwa da Matarsa

Yan bindiga sun hallaka shugaban rikon kwarya na Miyetti Allah a Katsina, Alhaji Amadu Surajo, tare da wasu mutum ukuYayin harin, an sace matan Surajo biyu da ‘yarsa a harin da ya faru a kauyen Mai Rana da ke karamar hukumar KusadaHukumomin tsaro sun fara bincike kan harin, yayin da aka…

Yan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Miyetti Allah, Sun Sace ‘Yarsa Budurwa da Matarsa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment