‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 14 A Jihar Filato

Ƙungiyar ci gaban Irigwe (IDA) ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe mutane 14 a wani hari da suka kai da tsakar dare ranar Lahadi a ƙauyen Ri Do, wanda ke ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato, inda mafi yawan mazauna ƙabilar Irigwe ne ke zaune.

A wata…

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 14 A Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment