‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 17 A Zamfara Tare Da Yin Awon Gaba Da Wasu Kimanin 300

WASHINGTON, DC — 

A cewar wani mazaunin yankin, mai su na Hon Iliyasu Salisu, ‘yan bindigar sun kai hari hare a kauyukan Manya, Kabaso, Yalwa, Bafada, Kuda, Makini da kuma Sabuwar Tunga inda ya ce, sun kashe masu Mutane 17.

Iliyasu ya ce, ‘yan bindigar masu tarin yawa sun isa kauyukan…

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 17 A Zamfara Tare Da Yin Awon Gaba Da Wasu Kimanin 300 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment