Al’ummar ƙananan hukumomin Shiroro, Muya, da Rafi a Jihar Neja sun koka kan yadda ‘yan bindiga daga Birnin Gwari, a Jihar Kaduna, ke kutsawa yankunansu domin aikata ta’addanci tun bayan sulhun da aka yi tsakanin gwamnatin Kaduna da ‘yan bindigar.
Mazauna yankin sun bayyana cewa…
‘Yan Bindiga Sun Koma Neja Bayan Sulhu Da Gwamnatin Kaduna …C0NTINUE READING >>>>